Faɗuwar ruwan Victoria (Lozi: Mosi-oa-Tunya, 'Hayakin da Ya Yi Tsawa'; Tonga: Shungu Namutitima, 'Ruwan Tafasa') ruwa ne da ke kan Kogin Zambezi a kudancin Afirka, wanda ke ba da mazauni ga nau'ikan tsirrai da dabbobi na musamman. Tana kan iyakar tsa... Read further