Taj Mahal

Ginin Taj Mahal (/ˌtɑː məˈhɑːl, ˌtɑːʒ-/; ma'ana "Tambarin Waje", wani sanannen wajen yawon bude ido ne a kasar Indiya wanda yake a birnin Agra wato kudu da bakin gabar kogin Yamuna na kasar Indiya. Daular Mughal ta sarki Shah jahan ce ta fara gina shi a shekara 1532, saboda da tunawa da abarkaunar sa wato matarsa Mumtaz Mahal. Ginin anyishi ne da tsawon murabba'in hekta 17 (ginin mai baya daya kunshi gine gine masu yawa kamar Masallaci da masukin baki da manyan dakunan kwana masu yawa.42 acreகள் (17 ha)

An kammala ginin Taj Mahal ne bakidaya a shekarar 1643 amma an cigaba da aiwatar da wasu bangarori na ginin har ya zuwa karin shekaru 10. Anyi amannar cewa ginin na Taj Mahal an kammalashi ne bakidaya a shekarar 1652 akan adadin kidin da yakai Rupee na kasar Indiya na lokacin miliyar 32 wanda aka kiyasta da darajar Rupee na kasar Indiya na yanzu daidai da Rupee biliyan 52.8 (daidai da dalar Amurika $miliyan 827). Masu zanen gini guda 20,000 ne suka gwada basirar su ta zana ginin karkashin jagorancin babban mai zane wato '''Ustad Ahmad Lahauri'''

Hukumar dake kula da muhimman wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya wato ''UNESCO World Heritage Sites'' ta saka Taj Mahal cikin jerin ta tare da yi masa lakabi da ''Jagoran zanen gini na Musuluci a kasar indiya tare kuma da saka shi a matsayin daya daga cikin abubuwan al'ajabi aduniya wanda dan adam ya hada''. Akan samu masu ziyara Taj Mahal domin yawon bude ido kamar miliyan 7-8 a kowacce shekara.

Tsari da zana gini

Tsarin ginin Taj Mahal yana nuna irun tsarin gine gine ne na mutanen Parisa da kuma na tsohuwar daular Mughal da akayi a baya.

Hasumaya

Hasumayar ginin itace tsakiyar ginin Taj Mahal. Wani babban farin hasumaya ce mai ado da zane zane mai daukar hankali.

Listed in the following categories:
Buga wani sharhi
Nasihu & Alamu
k̾h̾u̾s̾h̾i̾ s̾a̾k̾h̾r̾a̾n̾i̾
The guides u get for 200rs max, do not pay more. The photographers rip u off so careful. It's a must watch. Wear colorful clothes to get amazing pictures. Sovereign u get for 25rs , so do not pay 100
ITC Hotels
16 July 2012
One of the Wonders of the World, Taj Mahal, a white marble mausoleum is a symbol of Love & also described as Dream in Marble. Best time to visit: Oct-Nov/Feb - Mar. Taj Mahal is closed on Fridays.
Veysel Soylu
11 April 2017
Simply perfect... It is worth to see one of the unique examples of islamic architecture.
Dave Mc
27 August 2018
Definitely a place that has to be seen to be believed with all kind of interesting facts. The lean of the minarets, it being a tomb for a lost love, decorated with real precious stones, etc...
Dave Mc
27 August 2018
There's a lot to see and you'll get wrapped up in listening to a lot of the history, so make sure you allocate at least half a day.
Dave Mc
27 August 2018
The artistry is amazing, it's hard to believe that all the inlaid stones are precious / semi-precious. Forget about it, they substituted all the ones you can reach!
Load da karin sharhi
foursquare.com
9.8/10
Aung Linn, Nadya Popova kuma 787,569 ƙarin mutane sun kasance a nan
Taswira
0.1km from Unnamed Road, Dharmapuri, Forest Colony, Tajganj, Agra, Uttar Pradesh 282001, India Nemi kwatance
Mon-Thu-Sat-Sun 9:00 AM–5:00 PM

Taj Mahal kan Foursquare

Taj Mahal kan Facebook

Otel din kusa da nan

Duba dukkan otal Duba duka
The Grand Imperial

fara $128

Sun Hotel Agra

fara $19

Hotel Jigyasa Palace

fara $17

East Lite Hotel

fara $16

Ajay International Hotel

fara $11

Hotel Lals Inn

fara $28

Nagari wuraren gani kusa

Duba duka Duba duka
Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Musamman Burj

Musamman Burj also known as the Saman Burj or the Shah-burj, is a

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Agra Fort

Agra Fort is a UNESCO World Heritage site located in Agra, India. The

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Tomb of Akbar the Great

The Tomb of Akbar the Great is an important Mughal architectural

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
फतेहपुर सिक्री

फतेहपुर सिक्री (अंग्रेजी भाय:Fatehpur Sikri), भारतयागु उत्तर प्रदे

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Buland Darwaza

Buland Darwaza (हिन्दी. बुलंद दरवाज़ा, اردو. Шаблон

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Vrindavan

Vrindavan Шаблон:Audio (alternate spellings Vrindaban or Brind

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Govardhan hill

Govardhan (संस्कृतम्. गोवर्धन) is a hill located near the town of V

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Gwalior Fort

Gwalior Fort (Hindi: ग्वालियर क़िला Gwalior Qila) is an 8th century h

Irin abubuwan jan hankali

Duba duka Duba duka
Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Humayun's Tomb

Humayun's tomb (Hindi: हुमयून का मक़बरा, Urdu: ہمایون کا مقبره Humay

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Barakhamba

Barakhamba, also known as Barakhamba Monument, is a fourteenth century

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Tomb of Akbar the Great

The Tomb of Akbar the Great is an important Mughal architectural

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Church of Santa Engrácia

The Church of Santa Engrácia (português. Igreja de Santa Engrácia, Ша

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Tamaudun

Tamaudun (玉陵) is a mausoleum in Shuri, Okinawa, built for Ryū

Duba duk wurare masu kama