White House

White House, Farin Gida itace gidan Gwamnati kuma wurin aikin Shugaban kasar Tarayyar Amurka. Tana nan ne a 1600 Pennsylvania Avenue Arewa maso yamma a birnin Washington, D.C. kuma takasance itace gidan kowane shugaban Tarayyar Amurka tun daga kan John Adams a 1800. Kalmar "White House" ana amfani dashi amatsayin metonym ga shugaban kasa da mukarraban gwamnatin sa.

Wanda ya tsara ginin White House shine Mai zane-zanen gidaje haifaffen kasar Ireland wato James Hoban acikin tsarin neoclassical. Hoban modelled the building on Leinster House a Dublin, ginin da ayau yake dauke da Oireachtas, majalisar kasar Ireland. An gina shi a tsakanin 1792 da 1800 tare da amfani da Aquia Creek sandstone akai masa fenti da fari. Sanda Thomas Jefferson yakoma gidan a 1801, Ya (tare da mai zane-zane Benjamin Henry Latrobe) sun kara colonnade daga kowane bangare, wanda ya lullube stables da storage. A 1814, lokacin Yakin 1812, Sojin Birtaniya sun banka wa gidan wuta a wani abunda suka kira Kona Washington, wanda ya lalata ciki da kone yawan cin wajen gidan. Sai aka sake sabunta gina ta cikin wuri, sannan shugaban James Monroe yakoma bangaren da aka gyara Gidan Zartaswan a October 1817. Ginin waje yacigaba da gudana tareda karin semi-circular South portico a 1824 da kuma North portico a 1829.

Sabada cinkoson mutane acikin gidan zartaswan, shugaba Theodore Roosevelt yasa aka mayar da dukkanin ofisoshin aiki komawa sabon ginin West Wing a 1901. Shekaru takwas bayan nan a 1909, Shugaba William Howard Taft yakara fadada West Wing kuma ya kirkiri Oval Office, wanda aka komar dashi bayan fadada bangaren. Acikin babban gidan, hawa na ukun gidan attic an mayar dashi yakoma gidajen zama a 1927 ta hanyar kara rufin hip na gidan da dogayen shed dormers. Sabon ginin East Wing anyi amfani dashi amatsayin wurin reception na bukukuwan alumma; Colonnades na Jefferson ita ta hada sabbin wings din da aka gina. An kammala canja East Wing a 1946, da samar da karin filin ofishi. A 1948, bangon ginin wajen gidan da bimi na katako dake ta ciki anga sun kusa fadi. Karkashin Harry S. Truman, an canja fasalin dakunan cikin gidan dukkanin su da gina sabbin new internal load-bearing steel frame a jikin bangonsu. Da aka kammala sai aka sake ginin dakunan ciki.

White House na yanzu na dauke da fadar gwamnati, West Wing, East Wing, da Eisenhower Executive Office Building—da tsohon State Department, wanda ayanzu ya kunshi ofisoshin ma'aikatan shugaban kasa da na mataimakinsa, da Blair House, masaukin baki. Fadar gwamnati gini ne mai hawa shida, wanda Ginin kasa, State Floor, Second Floor, da Third Floor da kuma two-story basement. Ginin tarihi ne na Tarayyar Amurka wanda National Park Service ke da hakkin mallaka kuma tana daga cikin bangare na President's Park. A 2007, an sanya ta na biyu a cikin jeri na American Institute of Architects "America's Favorite Architecture".

Listed in the following categories:
Buga wani sharhi
Nasihu & Alamu
The Ritz-Carlton
5 September 2013
Don’t miss the White House beehive and the First Lady’s vegetable garden from the gate on the South Lawn. The bees pollinate White House plants and make honey for the first family and their guests.
Elaine Lorent
5 April 2014
Try to go in the morning! It gets really crowded in the afternoon (which makes it hard to find a good spot to take a picture)!
The Bozzuto Group
7 August 2012
If you want a tour, you have to coordinate with your local Congress office months in advance, but we enjoy taking it all in from the outside. Amazing landscape and a legendary building!
Paige C
21 August 2017
Our President staring directly at the sun during the Eclipse. Pretty much sums it up.
Social News Network
20 June 2012
If you ever get a chance to visit Washington D.C., the White House is a must see! My suggestion is to walk down the strip rather than have a taxi take you because there are tons of monuments to see!
The Traveler
16 March 2019
Went on a tour of the White House. Very long wait to get through security. Took an hour and half. Tour itself is self guided. Lots photos of Presidents and you get to see a few rooms.
Load da karin sharhi
foursquare.com
8.7/10
Alexey Dodonov, Georgiy Mostolovitsa kuma 3,835,791 ƙarin mutane sun kasance a nan

Otel din kusa da nan

Duba dukkan otal Duba duka
Willard InterContinental Washington

fara $504

The Hay - Adams

fara $389

Sofitel Washington DC Lafayette Square Hotel

fara $467

W Washington D.C.

fara $395

JW Marriott Washington, DC

fara $349

BridgeStreet at Woodward Building Apartment

fara $319

Nagari wuraren gani kusa

Duba duka Duba duka
Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Jacqueline Kennedy Garden

The Jacqueline Kennedy Garden is located at the White House south of

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
White House Rose Garden

The White House Rose Garden is a garden bordering the Oval Office and

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Treasury Building (Washington, D.C.)

The Treasury Building in Washington, D.C. is a National Historic

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
White House Conference Center

The White House Conference Center is an annex building of the White

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Armenian Genocide Museum of America

Armenian Genocide Museum of America (AGMA) is a proposed Armenian

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Oscar Straus Memorial

The Oscar S. Straus Memorial in Washington, D.C. commemorates the

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Warner Theatre (Washington, D.C.)

The Warner Theatre is a theater located at 513 13th Street, N.W. in

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Washington Monument

The Washington Monument is a large, tall, sand-colored obelisk near

Irin abubuwan jan hankali

Duba duka Duba duka
Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Royal Hospital Chelsea

The Royal Hospital Chelsea is a retirement home and nursing home for

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Nasseef House

Nasseef House or Nassif House (Arabic: بيت نصيف Bayt Nasseef) is a h

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Reichstag building

The Reichstag building in Berlin was constructed to house the

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Les Invalides

Les Invalides in Paris, France, is a complex of buildings in the

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
United States Capitol

The United States Capitol is the meeting place of the United States

Duba duk wurare masu kama