Tabkin Malawi, Anfi saninsa da Tabkin Nyasa a kasar Tanzania da kuma Lago Niassa a kasar Mozambique, nadaga cikin Manyan Tabkunan Afirka kuma itace tabki a mafi kudancin East African Rift system, tana nan ne a tsakanin kasar Malawi, Mozambique da Tan... Read further