Parc des Princes

Parc des Princes (fassara turanci "Princes’ Park") filin wasan kwallon kafa ne dake a birnin Paris, kasar Faransa. Mazauninta na nan ne a kudu maso yamma na babban birnin Faransa, acikin 16th arrondissement na Paris, cikin Stade Jean-Bouin (rugby venue) kuma a tsakanin hanyar Stade Roland Garros (tennis venue).

...

Filin wasan, dake da adadin na Adadin mazauni guda 47,929 na yan'kallo, itace filin wasan gida na Paris Saint-Germain tun daga 1974. Kafin bude Stade de France a 1998, kuma nan ne wurin wasan kungiyar football da rugby union. filin Parc des Princes na zagaye ne da kusurwa hudu na mazauna da akafi sani da Présidentielle Francis Borelli, Auteuil, Paris da Boulogne Stands. Mai zane Roger Taillibert & Siavash Teimouri suka tsara ginin fili, yanayin filin Parc des Princes na yanzu an bude shi ne a 4 June 1972, akan kimanin kidi 80–150 million francs. filin shine na uku da aka gina a yankin, an bude na farkon a 1897 da na biyun a 1932.

PSG ta kafa tarihin samun yawan masu kwallo a 1983, da yawansu yakai 49,575 wanda suka kalli nasarar da kulub din ta samu na 2–0 akan Waterschei a UEFA Cup Winners' Cup quarter-finals. Har wayau, French national rugby team yafi samun yawan masu kallo. A sanda ta doke Wales 31–12 a gasar 1989 Five Nations Championship a gaban masu kallo 50,370.

Listed in the following categories:
Buga wani sharhi
Nasihu & Alamu
Fernando T.
26 February 2016
The iconic stadium of Paris. So close of the pitch... Mythical. 100 times better than the newer, bigger, Stade de France
Robert
26 May 2017
great stadium, unlike in the UK, you can take your beer to the seat and have a cigarette during halftime
Amy B
24 February 2015
Bare bones, alcohol free but great place see a match. If you're coming from the USA you won't be impressed but really you're here for a match.
Charlie Richey
11 October 2013
Great smallish stadium with good atmosphere. Old school amenities. Comfortable seating too. Hotdogs could use better bread, 5 euros is ok. Not much else on offer. Bad entry setup, pretty disorganized.
UEFA.com
31 May 2012
1984 UEFA European Championship: Requiring a point to reach the semi-finals, West Germany's uncanny efffiency went awry as Spain's Antonio Maceda's hit them with a 90th-minute sucker punch.
UEFA.com
31 May 2012
1984 UEFA European Championship: Captain Michel Platini was France's inspiration. His superb free-kick took his tournament tally to a record nine, and ensured Spain were defeated in the final.
Load da karin sharhi
foursquare.com

Hotels near Parc des Princes

Duba dukkan otal Duba duka
Magnificent Studio Heart of Paris

fara $87

Melia Paris Notre-Dame

fara $678

Hotel Les Rives de Notre Dame

fara $606

Hotel Le Notre Dame

fara $299

Hotel Henri IV Rive Gauche

fara $249

Hotel Esmeralda

fara $99

Things to do near Parc des Princes

Duba duka Duba duka
Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Stade Roland Garros

Le Stade de Roland Garros ('Roland Garros Stadium') is a tennis venue

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Parc André Citroën

Parc André Citroën is a 14 hectares (35 acres) public park located on

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Bois de Boulogne

The Bois de Boulogne is a park located along the western edge of the

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Île des Cygnes

Île des Cygnes (English: Isle of the Swans) is a small island in the

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
France crowning Art and Industry

France crowning Art and Industry (French: La France couronnant l'Art

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Château de la Muette

The Château de la Muette is a château located on the edge of the B

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Maison de Balzac

The Maison de Balzac is a house museum in the former residence of

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Château de Saint-Cloud

The Château de Saint-Cloud was a royal Palace in France, built on a

Irin abubuwan jan hankali

Duba duka Duba duka
Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Anfield

Anfield is an association football stadium in the district of Anfield,

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Olympic Stadium (Berlin)

The Olympiastadion (Olympic Stadium) is a sports stadium in Berlin.

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Rod Laver Arena

Rod Laver Arena is a part of the Melbourne Park complex located in

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Sun Life Stadium

Sun Life Stadium (previously known as Joe Robbie Stadium, Pro Player

Toara don jerin abubuwan fata
Na kasance anan
Ziyarci
Olimpiysky National Sports Complex

The Olimpiysky National Sports Complex (also known as Olympic Stadium,

Duba duk wurare masu kama